0

Coach Salisu Tears wanda shine team manager na Ikara soccer academy fc,yayi karin haske game da babban wasandake gabansu wanda zasu fafata tsakaninsu da kungiyar Kwallon kafa na SIYOM International Academy fc kaduna.

Team manager yace yanwasanshi sun sami hoto maikyau da nagarta wanda yace lallai yanuna irin shirin dasukayi domin ganin wasan yakawatarda yankallo, yakuma kara da cewar yasami goyan baya da hadinkai ga dukkanin shuwagabannin wannan kungiya domin ganin wasan yakawatar.

Daga karshe yayi addu’ar Allah yasa ayiwasa lafiya akare lafiya.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo.

Share
Go Top