0

Ayayinda yake musu Karin haske dangane da wasansu dazasu buga yau lahadi damisalin karfe hudu na yamma afilin wasa na Amadu Bello University dake samaru azaria,Mai horarwa na kungiyar kwallon kafa na Ikara Soccer academy fc,coach Abdullahi yahori ‘yanwasanda zasubuga wannan wasa dasuyi wasa mai tsafta dakuma nuna kwarewarsu domin baiwa marada kunya,yace club din ABU Workers bakanwar lasa bace, kungiyace datake buga wasan agasar kasa na NNL yqnzu haka,donhaka yazama dole ga ‘yanwasan danuna kwarewa,natsuwa gamida ladabi dakuma da’a alokacin wasan.

Coach Abdullahi Sani yakara dacewar kungiyarsa ta Ikara Soccer academy fc takware wurin buga ire iren wadannan wasannin,kuma yanada yakini cewar wasan zaikawatar ga ‘yankallo matuka duba ga kwarewar kungiyoyinda zasu fafata,sannan kuma yayi fatan nasara ga kungiyar tasa ta Ikara Soccer Academy FC.

Daga Karshe dai coach Abdullahi Sani Yafitar da sunayen ‘yanwasa goma sha bakwai dazasu tafi zaria domin busa wannan wasan sada zumuncin tsakanin Ikara Soccer Academy FC da ABU Workers.

Ga sunayen ‘yanwasan.ta hannun sakataren watsa labarai na Club din,Sani Dannata.

*LIST OF 16 MEN AGAINST ABU WORKERS FC*

8/10/2022

1,Abdullahi Yakubu(ototo)
2,Abba Sani
3,Abubakar Idris(Aluwalu)
4,Bashir Lawal (Fanke)
5,Mukhtar Shehu(Inzaghi)
6,Munnir k/kogi
7,Matthew
8,Nasiru isiyaku
9,Salisu n/Giwa
10,Suleiman Isa (Uzi)
11,Salisu Ahmed (Asha duniya)
12,Danladi K/kogi Gola)
13,Abdulrahman (Never)
14,Usman Alkasim (Malami)
15,Umar musa (T/Hassan)
16,Umar Shu’aibu (N/Goma)
17,Yusif Banki

Thanks,
Chief coach

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo.

Share
Go Top