Uncategorized

RABI’U ALI YAZAMA AMBASSADON INEC

Hukumar zabe ta kasa reshen jihar kano tanada Rabi’u Ali pele wanda shine kaptun din kungiyar kwallon kafa ta kano pillars a matsayin ambassadonta, wannan nadin yazone daidai lokacin da hukumar ke gudanar da sabunta katin zabe nakasa ajihar kanon.
Hukumar tace munnadaka ambassador ne domin janyo hankulan matasa ga mahimmancin yin katin zaben, tare da yawo hankulan matasan dasu gujewa biyema gurbatattun yansiyasan dake maida matasan karen farautarsu alokacin zabe, haka kuma hukumar takara dacewa mahimmancinsa da irin gudunmawar dayake badawa wurin hadakan matasa ta hanya wasan kwallon kafanne yajanyo hankalin hukumar datayi amfanidashi wurin fadakar da matasa amfaninyin katin zaben domin zaban shuwagabanni nagari dazasu kawo musu cigaba akasa.
Dayake jawabi bayan amsar kyautar Rabi’u Ali yagodema wannan hukuma kuma yayi alkawarin yin bakin kokarinsa wuringanin yafadakar da matasan kuma insha Allah bazaibawa mara da kunya ba.

Sani Abduahi Abubakar Taskar Wasanni Tauraruwa TV sha kallo.<img src="https://tauraruwatv.com/wp-content/uploads/2022/05/IMG-20220520-WA0230-300×225.jpg" alt="" width="300" height="225" class="alignnone si

Related Articles

Back to top button