hari a abuja
MetroMay 19, 20220

An rufe kasuwannin Abuja uku bayan kashe mutum biyar a rikicin Dei-Dei

Ministan Birnin Tarayyar Najeriya Abuja, Mohammed Bello, ya tabbatar da cewa an kashe mutum biyar a wani rikici da ya …ďarke a Kasuwar Dei-Dei a ranar Laraba. Kazalika Minista Bello ya shaida cewa an rufe kasuwa uku da suke unguwar har sai baba ta gani. A ranar Laraba, 18 ga watan Mayun 2022 ne wata tarzoma da ta barke a kasuwar kayan gini da ke unguw …

Go Top