00

Kungiyar marubuta Labarin wasanni reshen jihar kano watau (SWAN KANO CHAPTER) na ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar daraktan watsa labarai da huldar jama’a na Gwamnan jihar GOV.Umar Abdullahi Ganguje watau Alh Ameen Yaseer na rasuwar mahaifiyarsa Hajiya Nagode wanda Allah Allah yayi mata rasuwa yau.

Amadadin dukkan shuwagabanni da yayan kungiyar reshen jihar kanao na nuna alhini tare da gaisuwar ta’iziyya ga babbab daraktan, taredayin addu’ar Allah yagafarta mata, kuma yasanya aljannace makomarta, dafatan Allah yagafartama dukkan wadanda suka rigamu, idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani ameen.

Sanarwa Babban Sakataren Kungiyar na jihar kano Comrade Abdulgaffar Oladimeji.

Sani Dannata
Tauraruwa TV sha kallo.

Share

Post comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Go Top