0

Maimatarba Sarkin Zazzau Amb.Nuhu Bamalli yayikira ga ‘yantakarkaru musamman nashugabancin kasarnan damaida hankalinsu wurin cika alkawarurrukan dasukeyima jama’arsu alokacin dasuke gabatar da kamfendinsu, sarkin zazzau yayi wannan kiranne lokacinsa dantakarar shugaban kasa akarkashin tutar jam’iyar PDP Alh Atiku Abubakar yakaimasa ziyarar bangirma afadarsa dake zazzau.

Sarkin yakara da cewa kasarnan naneman addu’a matuka, duba da irin halinda kasarke ciki na rashin tsaro da kuma famabda sace sacen al’umma,yakumayi kira da daukacin ‘yan najeriya dasuci gaba da baiwa jamu’an tsaron hadinkai wurin ganin ankawo karshen wannan munanan laifikan ako ina afadon kasarnan.

Daga karshe yayi addu’ar Allah yasa ayizabe lafiya, agama lafiya,yakuma roki Allah yamaida baki gida lafiya.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Shakallo.

Share
Go Top