00

Dayake karin bayani akan yadda wasan zaikasance, Team manager na kungiyar Ikara Soccer Academy FC Alh Salisu Abubakar A.K.A Coach Salisu Abubakar Tear gas, yace duk mai sha’awar kallon wasan kwallon kafa na kwararru tau lokaci yayi dazaiba idanuwarshi abinci, dan haka zamuyi wasa irin na zamani da kwararru wadanda suke da horo irin zamani, gashi kuma farar fatane bature yakeba wannan kungiyarta SIYOM FC horo, dawannan yake nuna cewa lokacinda zamu nuna irin albarkan damukedashi afannin kwallon kafar zamani dakuma kwarewarmu.

Coach Salisu Tear gas yace wannan wasa zai zama kalubalene ga yanwasanmu, domin duk wanda yamaida hankali kuma yayi abinda yadace a wannan wasan tau zaiga sakamako domin kuwa mai horaswan yace zai zabi yan wasa kwararru domin samamusu gurbi akasashen duniya domin more irin hikimar da Allah yabasu abangaren wasan kwallon kafa.

Daga karshe yayi kira ga yanwasa, masu horaswa, da magoya bayan kungiyar harma da masu sha’awar wasan kwallon kafa a garin Ikara dacewa su nuna da’a, dakuma bin doka a wannan rana don ganin anyi wasa lafiya antashi lafiya.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo.

Share

Post comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Go Top