0

A lokacin dayake bayanin dalilin dayasa muka hassasa wannan tafiya Director Auwal D Yakasai wanda shine shugaban kungiyar Atiku daka da waje,yace wannan tafiyace mai ma’ana da alfanun ganin cigaban al’ummar najeriya, wanda mukeda yakinin Alh Atiku Abubakar wazirin adamawa zaikawota awannan kasa idan Allah yabashi damarcin zaben shugaban kasa najeriya akakar zabe maizuwa.

A jawabinsu daban daban alokacin taron taurarin wasan suntabbatarda zasu bada gudunmawarsu domin ganin sunwayar dakan al’ummar kasarnan donzaben Jam’iyar PDP azabe mai zuwa.

Akarshen taron anci abinci, ansharuwan lemo dadai sauran nishadantarwa g mahalarta taron.

Shidai taron yagudanane a wurincin abinci na 10 to 10 dake kan titin zoo road anan birnin kanon dabo,taron wanda shugaban gidan talabijin na tauraruwa TV sha kallo Alh Muhd Salis yasami zuwa wanda shine jagorar wannan tafiya.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo.

Share
Go Top