0

Muhammad Salis MD na Tauraruwa TV shakallo yayi kira ga masu hannu da shuni dasurika tallafawa mahaddata alqur’ani maitsarki domin samun hasken mahaliccinmu, yayi wannan kirane alokacin saukar karatun alqur’ani maitasarki daya gabata ayau dinnan asabar a unguwar tagarji tudun murtala dake jihar kanon najeriya.

Muhd Salis yace idanmukayi la’akari dayadda akesamun karuwar mahaddata alqur’ani a kullum yanuna karara yadda akekara kusanci ga Allah S.W.A,yace tau yazama tilas ga masu hannu dashuni dasurika tallafawa mahaddatan domin kara musu karfin guiwa da aiki da abinda suka haddace, yayi kira ga mahaddatan dasuyi aiki da abindaasuka karanta domin samuun tsira aranar gobe kiyama.

Andai gabatarda kyaututtuka dakuma Allon shahada ga mahaddatan ayayin bikin,manyan baki daban daban tare da manya manyan malaman kanone suka halarci taron saukar ayau.

Sani Dannata
Taurarawu TV
Shakallo.

Share
Go Top