0

MD yahori al’ummar musulmin duniya dasuyi koyi da rayuwa irinta fiyayyen halitta Annabinmu muhammad SAW,domin taimakama marasa galihu,dakuma masu bukata ta musamman, adaidai lokacin da akefama da matsanacin talauci da yunwa afadin duniya.

Alh Muhd Salis yace mafiyin halitta yakasance maitaimako,tausayi,hakuri tare da jinkai ga al’umma, harda wadanda bama musulmai ba,donhaka yayi kira ga masu hannu dashuni dasuruka koyi da irin halinsa domin samun zaman lafiya ga Al’ummar kasa.

Daga karshe yayi kira ga al’umma dasuci gaba da addu’a Allah yakawo mana zaman lafiya dacigaban tattalin arziki dakaunar juna musamman adaidai lokacinda akafara kamfen na ‘yantakara akakar zabe maizuwa,haka kuma yahori matasa dasukance masu gujema bangar siyasa domin tabbata da zabe mai tsafta.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Shakallo.

Share
Go Top