0

Kungiyar marubuta labarin wasanni reshen jihar kano sunacigaba da nuna goyan baya tare da addu’ar Allah yakai lada mizani ga jagora,kuma shugaba mai adalci watau Rilwanu Idris Malikawa Garu a takararsa na zaben shugaban kungiyar marubuta labarin wasanni takasa dake tafe.

‘Ya’yan kungiyar sunata addu’o’in ne yayin da wasu takwarorinsu na jihohin najeriya keta nuna Goya bayansu ga mataimakin shugaban kungiyar marubuta labarin wasannin reshen arewa maso yamma,dangane da kwarewarsa dakuma adalcinsa ga jagorancin dayakeyi,inda sukayi nuni dacewar zabarsa zai zama wata hanyace ta maganin dukkan matsaloli dakuma kara hadakan ‘ya’yan kungiyar domin kawo cigaba maima’ana.

Rilwanu Idris Malikawa garu wanda yajagoranci kungiyar reshen jihar kanon,kuma yakasance mutum nafarko yafarfado da kungiyar,kuma yatabbatar dahadin kai ga dukkanin ‘ya’yanta a lokacin yana jagorantar kungiyar,kuma shine mutum na farko dayafara gudanar taron kungiyar na duk shekara Wanda hakan yajawoma kungiyar martaba da karfi a duk fadin jahar.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo.

Share
Go Top