0

Gwamnan jihar kaduna, Mal. Nasiru Ahmad El-rfufa’i yaroki al’ummar jihar dasuyima gwamnatinsu adalci na kara musu wata damar kafa gwamnatin APC azabe mai zuwa.

Gwamman yayi wannan kalamine ayayinda yake kaddamar da kwamitocin yakin neman zaman jam’iyar APC afadin jihar kaduna ababban dakin taro na marigayi tsohon shugaban kasa Mal. Umaru Musa Yar adua dake birnin kadunan, Mal Nasiru yace duba da irin alfanunda gwamnatin APC tayi ajihar, yakamata ace al’ummar jihar sunkarama Jam’iyar APC din lokaci domin karasa ayyukan dasuka fara basu gamaba.

Munyi ayyuka na raya kasa, farfado da tattalin arzikin jihar, dawo martabar sarakuna, bayarda igantaccen ilmi, ta hanyar samarda malaman makarantu masu ilmi, dakuma samar da kayan aiki irin na zamani, Gwamnan yakara dacewar dantararsu na jam’iyar APC Mal. Uba Sani, hazikine kuma gogaggen Dan siyasane masanin harkokin al’ummar daci gaban kasa, donhaka inada yakini zadora daga inda gwamnatina ta tsaya, domin dawo da martabar jihar kaduna a idon duniya.

Andai kaddamar da kwamitocinne da zammar zasuyi aiki tukuru danganin gwamnatin APC ta cigaba da mulki ajihar kaduna.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo

Share
Go Top