0

Kungiyar mata masu goyan bayan dantakarar shugaban kasar najeriya Alh Atiku Abubakar karkashin jagorancin maidakinsa Hajiya Gimbiya Rukayyah Atiku Abubakar na taronta na arewa maso yamma ajihar kano domin kara jaddada goyan bayansu akan takararsa.

Kungiyar maisuna Princess Rukaiya Atiku Abubakar Campaign Organization for Atiku 2023 (PRACO) ta tattara matan kungiyar na arewa maso yamma agarin kano domin nunamusu jindadinta harda Goya bayanta gameda yadda matanke kokarin fadakarda mata sufito agoga dasu wurin bada gudunmawarsu ganin dantakarar nasu yasami daman lashe zaben, wanda sukayi ikirarin cewar kashi chasa’in kuru’unda ake kadawa matane.

Yayin taron wanda akallah mata fiye da dubu gomane suka halarci taron dake gudana yanzu haka,Princess Rukayyah zata gana ‘ya’yan kungiyar dominjin bukatunsu ganin ankai ga nasara.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo.

Share
Go Top