00


Kungiyar tace wannan wata hanyace dazata bada gudunmawa dari bisa dari ganin ta tabbatar da zaman lafiya ga al’umma ta hanyar wasanni afadin jihar, kuma shugaban wannan kungiya na kasa yace wannan shine karon farko dasuka fara bada wannan horo danhaka zasuci gaba, sai yayi kira ga marubutan labarin wasanni dasukasance masu kokarin fitar labarai wadanda zasu kawo zaman lafiya da daidaituwa ga Al’umma.

Sani Dananta
Tauraruwa TV
Sha kallo

Share

Post comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Go Top