0

Dukka munyi amanna da kokarin Atiku Abubakar Dantakarar shugaban kasa karkashin jam’iyar PDP tasanyamu goyan bayanshi dari bisa dari, inji al’ummar jihar Gombe, kalamin yazone yayinda dantakaran yakai ziyarar neman kuru’un al’ummar Gomben aranar litini.

Jirgin yakin neman zaben dantakarar shugabncin kasar yasauka agarin Gombe na gone shugaba muhammadu Buhari zaikai ziyarar aiki domin bude fara hakarman fetur ajihar, amman duk da haka baihana al’ummar Jihar Gomben fitar dango donnuna mishi kauna dakuma goyan baya.

Anashi jawabin Alh Atiku yayi alkawarin kawo tsare tsarenda zasu taimaki al’umma wurin kawarda talauci, rage yawan barece, barece, rage rikice, rikice tsakanin yarurrrukan dake jihar bakidaya, haka kuma yayi alkwarin hadakan dukkanin al’umma kasa Baki daya.

Daga karshe al’ummar sunyi alkawarin bashi dukkan kuru’undake jihar danganin yaci nasarar zaben shugaban kasa maizuwa.

Share
Go Top