0

Shugaban rikon kwaryar kungiyar kwallon kafa na kano pillars Dr Ibrahim Galadima yace kungiyar tashirya tsaf domin sanarda wadanda zasu jagoranci kungiyar akakar wasa na 2022/2023,mai magana da yawon kungiyar ta kano pillars, Mal Idiris Rilwanu Malikawa Garu, ya bayyana hakan, Dr ibrahim Galadima sbugaban rikon kwaryar kungiyar yabayyana hakane yayi amsa tambayoyi daga bakin yan jaridu akan shirye shiryen kungiyar domin tunkarar wasan kakar ta bana ga masu ruwa da tsaki dakuma magobaya.

Dr Galadima yayi kira ga magoya baya tareda masu ruwa da tsaki a kungiyar dasu kara hakuri nan gaba kadan zasuji kosu waye zasu jagoranci kungiyar, haka zalika yakara dacewar insha Allah kungiyar sai masu gidan zasudawo da martarabar kungiyar Idon duniya kamar yadda duniya tasanta dashi.

Daga karshe yayi alkawarin kawo karshen duk wata matsalar dake damun kungiyar kafin afara Gasar najeriya firimiya ta bana, inje Mal. Rilwan Idris Malikawa Garu. mai magana da yawon kungiyar.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo

Share
Go Top