0

Dayake karin haske dangane da irin gudunmawar da tsohon shugaban kungiyar na kano malam Rilwanu Idris Malikawa yake badawa a fannin wasanni, sakataren kungiyar reshen jihar kano Abdulgaffar Oladimeji yace, nuna goyan bayan yatasone daga jihar sokoto yayin wani zoyarar daurin aure da Malikawan yakai.

Abdulgaffar yakara dacewa sanin harkokin wasanni dakuma iya shugabanci yasa dukkan jihohi goma sha tara daga arewa suka goyi bayan cewar sun amince Rilwanu Jibrin Malikawa Garu wanda shine shugaban kungiyar marubuta labarin wasannin na arewa masu yamma yadace dazama shugaban kungiyar.

Munyi amanna cewar tare da kuduroeinsa guda biyar dukkan matsalolin wannan kungiya zaikau, kuma muntabbatar dacewar yanada kwarewar dqzaikai wannan kungiya amatakinda zatayi gogayya da sauran takwarorinta akasashen waje, inji kungiyar marubuta labarin wasanni na jihohin arewa.

Daga karshe Sakataren kungiyar reshen jihar kanon yayi kira ga sauran takwarorinsa dasu bada goya ga malikawa domin kawo cigaba ga wannan kungiyar

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo.

Share
Go Top