0

Dantakarar Gwamnan jihar kaduna, karkashin tutar jam’iyar PDP Rt. Hon. Isah Ashiru kudan yace idanhar ‘ya’yan jam’iyar PDP tareda hadin guiwar kungiyar PDP New Media kaduna State zasu hadakai muyi aiki tare, hakika insha Allah zamusami nasara akakar zabe mai zuwa ajihar kaduna.

Isha Ashiru yafadi hakanne ayayin kaddamar kwamitocin yakin neman zaben ‘ya’yan jam’iyar afadin jihar, yace lokaci yayi da al’ummar jihar kaduna zasu rama biki wurin hanbarar da gwamnati mai mulki ajihar watau APC, wanda yace tagama tagayyara al’ummar jihar da fatara,talauci,rashin tsaro dakuma uwa, uba rashin aikinyi dayayi katutu ga matasa,da mata fadin jihar.

Donhaka yazama dole ‘ya’yan jam’iyar PDP dakuma al’ummar jihar kaduna suyima kansu kiyamallaini suceto kansu daga hannun ‘yan kama,karya dakuma siyasar jari hujja a gwamnatin APC,kuma bamuda wata mafita illah muzabi jam’iyar PDP da dukkan ‘yantakararta afadin jihar domin dawo da martabar jihar a idon duniya.

Daga karshe yahori ‘yankwamitin,musamman na Social media dasuyi iyabakin kokarinsu ganin suntunasarda al’ummar jihar kaduna irin alkairi da aiyukan raya kasa ga al’umma wadda gwamnatin PDP tayi abaya domin al’umman jihar sugane babu wata mafita kamar sudawo da jam’iyar PDP dinkan kujerar mulkin Bihar da kasa baki daya akakar zabe mai zuwa.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Shakallo.

Share
Go Top