0

A gaskiyar magana shine, gaskiya,adalci,rikon amana, da jarumtar Alh. hon. Alasan Muhd Datti Dan takarar kujerar malisar jihar kaduna karkashin tutar jam’iyar PDP yasanyamu zuwa cikin wannan jam’iyarta PDP, wannan kalamin yafitone ta bakin shugaban da ya jagoranci mutane dubu biyar daga jam’iyar APC a mazabar Auchan dake karamar hukumar Ikara, jihar kaduna, zuwa jam’iyar PDP ayau dinnan.

Wadanda suka sauya shekar, sunyi Allah wadai da irin halinda jam’iyar APC tasanya al’umma aciki, Wanda bawaima ‘yan mazabar auchan kadaiba, harda karamar hukumar Ikara,jihar kaduna,tare da kasa bakidaya, donhaka bamuga dalilin zamanmu awannan jam’iya ta APC ba, saboda babu, adalci,babu amana, babu cika alkawari,babu tausayi daga shuwagabanninta, inji Alh Ibrahim Iro,Wanda shine jagoransu.

Akallah dai munkaimu dubu biyar wadanda muka sauya sheka zuwa PDP, kuma wannan yanuna karara jam’iyar PDP nada kashi 90 cikin 100 na al’ummar wannan mazaba,kuma acikinmu akallah mu dari, jagororine na akwatuna a jam’iyar APC,kuma munsan duk abinda aka kullah akan akada PDP, kuma munyi alkawarin warware duk zaranda aka kulla akan kada PDP a mazabar Auchan.

Gaskiya na tabbatarda Gaskiya,adalci,rikon amana da jarumtar Alasan Datti da kuma jam’iyarsa ta PDP, don haka zamuyi duk abinda zamuyi donganin jam’iyar PDP tasami Nasara azabe maizuwa.

Dukkan jiga jigan jam’iyar PDP na karamar hukumar Ikara, kamarsu, Alh gambo lawal Auchan, Barrister Husaaini Abdu Auchan, Alh Garba ciki Auchan, Alh Musa Danbaba Saya-saya, Alh Idris Maitaki ikara, Alh. Hon. Alasan Muhd Datti Ikara,Alh Kabiru Tela Ikara,Alh Shehu Malam Ikara, Alh, Sule maimai Ikara,Alh Surajo Wambai, Alh Adamu Saulawa,Alh Isiyaku Pengo Kurmin Kogi, Alh Jafaru Manja Paki,Rt. Hon. Abdulmutallab Shehu Paki,Rt. Hon. Inuwa Bala Ikara, Rt. Hon. Mustafa Yariman damau, dadai sauransu, sunkasance agarin Auchan domin karbar wanda suka chaja shekar ayau.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo

Share
Go Top