0

Dan takarar gwamnan jihar kaduna karkashin tutar jam’iyar PDP RT. Hon. Isah Ashiru kudan yayi alkawarin samarda ingantaccen tsaro afadin jihar, har idan allah yabashi ikon zama gwamnan jihar kadunan, azabe mai zuwa.

Isah yabayyana hakanne alokacin da yakarbi ziyarar kungiyoyi daban daban, ciki harda kungiyar ‘ya’yan kudancin kadunan inda rashin tsaro yafi kamari, dantarar gwamnan yace, gwamnatin PDP wacce tagabata tasamarda tsaro ajihar wanda saida kadunan tazamo jihar da babu irinta wurin zaman lafiya da kwanciyar hankali, danhaka zamuyi duk maiyi wuwa ganin munsamar da ingantaccen tsaron rayuka, da dukiyoyin al’ummar jihar.

Tunda farko dai kungiyoyin sunce sunkawo wannan ziyararne domin nuna goyan bayansu dakuma alkawarin bada kuru’unsu ga yantakarkarun jam’iyar PDP daga sama har kasa, kungiyoyin sunkara dacewa, jam’iyar PDP ce kadai makomar yan najerIya duba da yadda halinda kasar ke ciki na rashin tsaro, talauci, yunwa, da rashin aikinyi,wanda jam’iya mai mulki ta APC takawo, don hakan yazama dolenmu mudawo da jam’iyar dazata dawomana da darajarmu a idon duniya.

Sani Dannata
Tauraruwa TV
Sha kallo.

Share
Go Top