Uncategorized
BARKA DA SALLAH GA DAUKACIN AL’UMAR MUSULMIN DUNIYA

Related Articles
-
SIYOM FC ZATA KAFA TARIHI MAI DOGON ZAMANI12 hours ago
Ya kuma kara kira ga shuwagabanni da sauran masu hannu da shuni dasuci gaba da taimaka sauran mabukata domin rage radadin talaucin da ake fama dashi awannan lokaci, yakuma kara dacewa lokaci yayi dayakama ace mukoma ga Allah domin samun dauki da kawar da wannan masifa ta kashe kashe da satar mutane.
Haka kuma yayi kira ga yansiyasa dasu guji sanya matasa harkar shaye shaye domin biyan wasu bukatun kansu na musumman, inda yakara wani kiran ga matasan dasuguji duk wani dan siyasan dazaiyi amfani dasu tahanyar da batadaceba domin biyan bukatunsu na kansu.
Daga karshe yayi fatan Allah yabamu zaman lafiya awannan kasa, ya kuma tabbatar mana da ita ameen.
Sani Dannata
Tauraruwa TV
Shakallo.