SportDecember 3, 2022

Yan wasanmu nada kwarewa—Coach Hannun Riga

Mai horas da Kungiyar kwallon kafa ta Ikara Super Stars,kuma tsohon danwasan kungiyar Coach Ibrahim Alkasim (A.K.A Coach Hannun Riga)Yace ‘yanwasan kungiyar nada kwarewa matuka ,dazasu iya tunkarar kowacce kungiyar. Coach Hannun riga yayi wannan kalaminne alokacin da yake bayani akan wasan sada zumunci dazasuyi aranar Asabar tsakaninsu da kung …

SportDecember 1, 2022

Kungiyar Kano Pillars tayi Sabon ango Dan shekaru 53.

Kungiyar kwallon kafa ta kano pillars mai shekaru talatin da kafuwa, ta angonce da sabon maihoraswa Dan shekara 53,Mr Evan Ogenyi Dan asalin jihar Bunue dake tsakiyar gabashin najeriya. Mr Evan yanada lasisin horaswa na CAF A,kuma ya horas da kungiyoyi da dama kafin zuwansa Kano pillars din ayau, yahoras da kungiyoyi kamarsu, Eyimba United,Nasarawa …

Go Top